Ukraine da Amurka sun cimma matsaya kan tsarin kulla yarjejeniyar tattalin arziki mai fadi da za ta hada da samun damar ...
Starmer zai yi kokarin jarraba kasadar diflomasiya ta hanyar ba da kariya ga mahukuntan birnin Kyiv ba tare da ya fusata ...
Kungiyoyin raya kasashen gabashi (EAC) da kudancin nahiyar Afirka (SADC) sun nada tsaffin shugabannin Habasha da Kenya da ...
A martanin da ya mayar cikin wata sanarwa, Ribadu yace bai taba tattaunawa da kowa game da yin takara a 2031 ba.
Duk da bayanan da mahukunta ke yi a kan samun sassaucin hare-haren ‘yan bindiga a yankin arewa maso yammacin Najeriya, wasu ...
A jiya Litinin aka ba da rahoton mutuwa Lawal wanda ‘yan sandan Uganda suka ce dan wasan haifaffen Sokoto ya mutu ne bayan ...
Majalisar Dattawan Najeriya ta jaddada kudurinta na cewa za ta yi la'akkari da shawarwarin jama'a masu ma'ana wajen amincewa da gyaran kudirin dokokin inganta haraji a kasar.
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results